Kannywood

Kalli Bidiyon; Matan 10 Da Sukayi Rawar Iskanci A Wakar “CHASS Sabuwar Wakar Ado Gwanja Wacce Yayi…

Kalli Video Matan da sukayi Rawar Wakar CHASS kuma a yanzu haka wannan Videon ya Jawo musu Cece Kuce Kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku wadan nan video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan wakar da ado Gwanja ya saki wato CHASS Ana magana Akan cewa zata batawa yara tarbiya sai kuma a yanzu haka mata da yawa sukai rawar daba ta dace ba.

Duk wanda ya Kalli wadan nan video sai yayi magana Akan cewa bai kamata wadan nan matan suyi wannan rawar ba a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda sukai wannan rawar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button