Kannywood

INNALILLAHI; Zamu Hukunta Ado Gwanja Kan Sakin Wakar “CHASS Da Yayi Domin Zakan Zai Zama Izina Ga Masu Yin Irin Wakokin…

Babbar Magana Yazama Dole Sai Mun hukunta ado gwanja Akan Sakin Wakar CHASS da yayi kamar yadda mun hanashi amma kuma ya saki wakar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ado gwanja ya saki wakar CHASS bayan an hanashi ya saki wakar amma kuma Yanzu ya saki wakar kamar yadda a yanzu haka za a hukuntashi.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna cewa ya kamata a dauki mataki Akan ado gwanja domin babu wanda ya bashi Izinin ya saki Wannan wakar amma kuma ya saki ta a yanzu haka wannan wakar ta Girgiza masana’antar kannywood.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani Akan abinda ya faru bayan ado gwanja ya saki Wannan wakar ta Chass a yanzu haka Kalli wannan Video.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance domin a yanzu haka ana tinanin cewa za a kama ado gwanja Akan Sakin Wannan wakar.

kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button