Labaran Duniya

INNALILLAHI; Yadda Na Kama Mijina Yana Kallo Bidiyon Tsiraicin Mata Kuma Shine Yake Saka Su Toro Masa A Wayarsa…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Wannan Labarin Indai Kaji Sai Ka Tausayawa wannan Matar Domin Wannan Mijin Nata Bashi Da Imani.

Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara.

Babban abun bakin ciki shine shi da kansa yake tambyasu su aiko masa dashi. Idan yagani sai kaji yace yayi missing dinsu kuma dasuna kusa da sai yayi making love dasu, duk lokacin da na bude wayansa zanga ire-iren wannan pictures a wayarshi.

Wanima zakaga mace da namiji suna saduwa ni kuma narasa ta inda zan masa magana saboda zaice ina masa bincike awaya.

Kuma zamuyi fada da shi, kullun hankalina atashe yake bana samun isashshen barci. Idan na tuna halin da mijina yakeciki, malam tambayata anan ya halatta narika daukan nawa hoton tsirara ina tura masa a waya kozai rage kallon na matan banza ko kuwa?

Ina neman shawara da adduarka Mal wassalam.

AMSA

Wa alaikis salam wa rahmatullahi Ta’ala wa barakatuh.

Hakika abinda mijinki yake aikatawa, ko kadan bai dace ba. ya kauce ma hanyar Allah. Kuma ya afka cikin manyan manyan ALKABA’IR.

Shi dai kallo izuwa ga matar da ba taka ba, haramun ne koda ba tsirara take ba. Shi kuwa kallon tsaraici, Allah (Swt) ya la’anci masu yi, kumq ya la’anci masu nuna tsaraicin nasu da gangan don akalla.

Mijinki yana nuna miki Qarara cewa show mazinaci ne kenan. Saboda haka shawarar da zan baki anan it a ce : Ki bi abun ahankali. kar ki sanya gaggawa ko husuma acikin sha’anin. in ba haka about n zai iya rikicewa.


Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button