Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Iyalan Mutum 7 Sun Rasu Nan Take Saka Making Cin Abinci Mai Goba Aciki..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un Allah ya Yiwa wasu iyalai rasuwa bayan sunci abincin da yake dauke da goba acikin sa innalillahi Duk mutum Mai Imani Indai ya karanta Wannan Labarin sai yayi Kuka.

Wannan mummunan al’amari dai ya faru ne a wani gari mai suna Danbaza, a wata karamar hukuma a jihar Zamfara.

Rahoton ya nuna a ranar Talata 16 ga watan Agustannan ne wasu da ake tunanin Mata da Miji ne masu yara 6 duka mata suka ci wani dambu mai hade da wasu kayan lambu, inda nan take suka sheka barzahu.

Wata majiya dake kusa da wanda abin ya faru da su wato Mallam Muhammad Kabir ya ce yara hudu suka mutu nan tame yayin da sauran ukun suka rasu bayan da aka garzaya da su asibiti.

Gwamnati tace ta aike da wakilanta zuwa jana’iza tare da jajanta ma yan-uwan mamatan.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Duk abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikansu da rahama ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan Cewa kaji Duk yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikansu da Rahama Ameen.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button