Kannywood

Chass” Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta Haukata Matan Aure A Tiktok Wannan Video Yayi Matukar Muni Rawar Iskanci Sukai Acikin Video

Chass Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta Jawo Cece Kuce Kamar yadda a yanzu haka ana neman ado gwanja Akan ya saki Wannan wakar.

Kamar yadda ka sani dai an cewa ado Gwanja Kada ya sake ya saki Wannan wakar domin ana Zargin cewa zata bata tarbiyar yara amma kuma kawai sai akaga ado gwanja ya saki wakar.

Mutane Da Yawa Sunyi Mamakin yadda ado gwanja ya saki Wannan wannan wakar domin baiyi tinanin zata Haifar Masa da matsala ba a yanzu haka wannan wakar daya saki ta Jawo Masa Cece Kuce.

Mutane Da Yawa sunji dadin wannan wakar da ado Gwanja Yayi Domin a yanzu haka wakar ta karfe duniya kuma a yanzu haka wasu Suna cewa wannan wakar babu tarbiyar wanda zata bata kawai dai sharri akai Masa.

Duk wanda ya tsaya ya saurari wannan wakar ta CHASS yan cewa babu wasu kalaman iskanci da ado Gwanja Yayi acikin wakar kawai Hassada ake masa domin a yanzu haka tauraruwar sa tana matukar Haskawa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button