Loan And Grant

Allah Mai Iko; Bidiyon Yadda Wata Yarinya Ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Hannun Ta Wannan Abun Sai Ikon Allah..

Allah Mai Iko yadda wata yarinya ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma da Hannun ta Kamar yadda a yanzu haka wannan Videon ya Bawa mutane Mamaki.

Mutane Da Yawa Suna mamaki a yanzu haka ganin wata yarinya ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma da Hannun ta kuma ba tare da tana ganin Wani Al’Qur’ani ba domin yarinya ta Bawa mutane Mamaki.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan budurwar take Rubuta Al’Qur’ani da Hannun ta Domin kaima indai ka kalli wannan Video sai kayi mamaki daman babu yadda allah baya iyawa ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaga yadda wannan yarinyar ta Rubuta Al’Qur’ani da Hannun ta kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan yarinyar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button