Kannywood

Yanzu Yanzu; Cikin Fushi Da Bacin Rai Ado Gwanja Yayi Zazzafan Martani Akan Lauyan Da Ya Shigar Da Kararsa…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Ado Gwanja Yayi Zazzafan Martani Akan An Hanashi Sakin Wakar CHASS kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku wannan Video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunji labarin cewa za a dakatar da ado Gwanja Akan wannan sabuwar wakar tasa wacce zai saki wato CHASS Inda a yanzu haka kuma ado gwanja yayi Martani Akai.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna cewa bai kamata ace an dakatar da ado Gwanja ba Akan wannan Wakar domin a yanzu haka kuma yace Saiya saki wakar sa a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji martanin ado gwanja.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda ado gwanja yayi Zazzafan Martani Akan wannan maganar kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna goyan bayan ado gwanja.

Ado Gwanja yace bazai Fasa Sakin wannan wakar ba domin a yanzu haka ya bayyana cewa ya siyar da wakar kuma babu abinda zai hanashi Sakin wannan wakar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button