Kannywood

Tirkashi” Bayan Ado Gwanja Ya Saki Wakar CHASS Yaje Sun Hade Da Safara’u Da 442 A Hotel Mutane Sunyi Mamaki..

Bayan Ado Gwanja Ya Saki Wakar CHASS Yanzu Yanzu kuma Wani Video Ado Gwanja ya bayyana Shida Mawaki 442 Kamar yadda A yanzu haka wannan Videon ya Bawa mutane Mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ado Gwanja ya karya dokar da aka kafa Masa nacewa Kada ya sake ya saki Wannan wakar tasa wato CHASS Inda a yanzu haka kuma ya saki wakar.

Sai kuma a yanzu haka Wani video sa shida 442 ya bayyana Inda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda nawaki ado gwanja suke rakashewar su acikin hotel shida 442 ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda ado gwanja suke rakashewar su a hotel Inda a yanzu haka kuma Kasan cewa ana nema 442 da Safara’u Kwana Chasa’in.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button