Labaran Duniya

Malam Ya Fusata Ya Cira Tsoro; Sheikh Nura Khalil Ya Tona Asiri Akan Kisan Da Aka Yiwa Yan’ Shi’a..

Yanzu Yanzu Ran Malam Ya Bacin Ya Bayyana Kusan Da Aka yiwa yan Shi’a kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Sheikh Nura Khalil Ya Kasance Yana Fitowa ya Fadi gaskiya Akan Duk Wani abinda zaiyi hakane yasa a yanzu haka ya fito ya Fadi Wani Sirri Wanda ba kowane yasan da shiba.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa ya Zama dole malamai su ringa fadar gaskiya aduk abinda zasuyi a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abin sheikh Nura Khalil Ya fada.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji abinda sheikh Nura Khalil ya fada kuma a yanzu haka Duk wanda ya saurari wannan Video sai yace kara daya Fadi gaskiya.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button