Hausa Series

Labarina Season 5 Episode 1 (Kadan Daga Ciki)

Labarina Season 5 Episode 1 Kadan daga ciki kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin a yanzu haka za aci gaba da haska wannan Shirin.

A yanzu haka Aminu Saira ya bayyana Ranar dazai saki Wannan Shirin film din na labarina kamar yadda a yanzu haka ga kadan daga cikin wannan Shirin na labarina.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Shirin zai kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da dawowar daza ayi Shirin Labarina.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button