Kannywood

Kurunkus; Ado Gwanja Ya Saki Wakar “CHASS ” Kalli Abinda Ya Faru Bayan An Hanashi Sakin Wakar….

Shekkenan Magana Ta Kare Yanzu Yanzu Ado Gwanja Ya Saki Wakar CHASS Kamar yadda a yanzu haka kalli Abinda ya faru kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna Magana Akan cewa bai kamata ace anyiwa ado gwanja magana ba Akan wannan wakar dazai saki wato CHASS indai a yanzu haka ana ta Cece Kuce.

Mutane Da Yawa a yanzu haka sun fito Suna magana Akan cewa wannan wakar ta ado gwanja Chass baza ta lalata tarbiyar yara ba sai dai idan dama baka da tarbiya” koh kuma ba a koya maka ba gidan ku.

A yanzu haka dai magana ta kare domin ado gwanja ya saki Wannan wakar kuma mutane da Suna magana Akan cewa ba a bashi Izinin Sakin Wakar ba Amma kuma ya saki wakar a yanzu haka Kalli wannan Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda ado Gwanja ya fito yayi Zazzafan Martani Akan wannan hanashi Sakin Wakar tasa kuma dama yace babu wanda ya Isah ya hanashi Sakin Wakar a yanzu haka dai ya saki wakar CHASS,

Mungode da ziyarar wanna shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button