Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Niger Tabbas Ya Kamata A Taimaka Wannan Dattijon Domin Yana Cikin Wani Hali..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Gaskiya Ya kamata Ace An Tausayawa wannan bawan Allah Domin a yanzu haka yana matukar kokari.

A yanzu haka Wani tsoho wanda shekarun sa sun gaza ya kasance yana wahala haka zalika kuma ya kasance a yanzu haka yana neman Wani temako kuma a yanzu haka Duk wanda ya kasance ya temaki wannan bawan allah toh allah zai taimaka Masa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da Wani Video a shafin Youtube Inda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan tsoho yake neman temako.

A yanzu haka kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan tsohon yake neman temako kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana aka cewa ya kamata a samu Wani bawan allah wanda zaije ya taimaka wajan gidan wannan masallacin.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button