Labaran Duniya

Allah Mai Iko; Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Haifi Yara 9 Cikin Koshin Lafiya Kuma Yaran Suna Raye Abin Mamaki..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un Gaskiya Ya kamata ka tsaya ka karan wannan labarin har karshe domin zakaji abun Mamaki aciki kuma allah babu abinda bayayi da bawan sa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka abubuwan mamaki Suna faruwa haka zalika kuma a yanzu haka kasan cewa mutane da yawa Suna karyata Wani labari idan an kawo musu amma kuma wannan labarin da gaske ne.

Yanzu yanzu muke Samun Wani labari Akan wata mata wacce ta haifi jarirai 9 kuma a yanzu haka Duk wadan nan yaran Suna raye domin a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan labarin.

A yanzu haka Mahaifiyar wadan nan yaran tana Cikin kishin lafiya haka zalika suma yaran Suna Cikin koshin lafiya kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku Wani hoto domin zaku tabbatar da cewa wannan labarin haka yake.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Hotun nasan cewa kaga yadda wannan matar take Cikin koshin lafiya ita da yaranta kuma a yanzu haka Mahaifin wadan nan yaran indai ka kula gashi nan acikin hoton.

A yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin saiji Dadi haka zalika kuma yana Cewa daman babu yadda allah Bayayi da bawan sa muna fatan allah yasa mahaddatan Al’Qur’ani ne Ameen.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button