Kannywood

Ado Gwanja Ya karya Dokar Kotu Ya Saki Wakar “CHASS Yanzu Yanzu Mutane Da Yawa Sunyi Mamaki…

Innalillahi Yanzu Yanzunan Ado Gwanja Ya karya Dokar da aka fada masa na cewa kada ya saki sabuwar wakar Sa CHASS Amma kuma a yanzu haka haka ya saki wakar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sun fito Suna korafi Akan cewa wannan wakar da ado Gwanja Yayi wato CHASS zata bata tarbiyar yara hakane yasa a yanzu haka za a dakatar da ado Gwanja Kada ya saki wakar.

Amma kuma a yanzu haka ado gwanja ya saki Wannan wakar domin a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin domin a yanzu haka ga wakar ka saurara domin zakaji irin wakar.

Kamar yadda a yanzu haka ka saurari wannan wakar kaji yadda wannan wakar take kuma a yanzu haka indai ka saurari wannan wakar har karshe nasan cewa kaji irin kalaman da ado Gwanja Yayi amfani dasu.

A yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan wakar babu Wani iskanci acikin wakar domin yadda ake fada ba haka wannan wakar take ba domin ado gwanja ya tsaya yayi wannan wakar domin ya Burge masoyan sa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button