Kannywood

Kalli Wani Sabon Bidiyon Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba Suna Soyayya Acikin Mota Abin Sha’awa…

Bayyanar wani Sabon video Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba acikin mota yayi matukar girgiza mutane kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ummi rahab da Mijin ta Lilin baba a yanzu haka Suna Zaman lafiya a tsakanin su domin a yanzu haka sunyi Wani video acikin mota.

A yanzu haka ummi rahab da Mijin ta Lilin baba sun saki Wani Sabon video su a Cikin mota Suna soyayya a tsakanin su kamar yadda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla zakaga yadda ummi rahab suke soyayya da Mijin ta Lilin baba.

Kamar Yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka kasan cewa kaima kasan cewa ummi rahab da Mijin ta Lilin baba sun kasance Suna soyayya a tsakanin su mana fatan allah ya Basu Zaman lafiya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button