Kannywood

INNALILLAHI: Za’a Gurfanar Da Ado Gwanja A Kotu, Akan Zargin Bata Tarbiyar Yara A Wakar CHASS Wacce Zai Saki…

Innalillahi Yanzu Yanzu za a gurfanar da ado Gwanja a gaban Kotu Akan Sabuwar Wakar da zai saki wato CHASS kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akai.

Kamar yadda ka sani dai a Kwanannan ado gwanja ya saki wata sabuwar wakar sa wato Warr kamar yadda ka sani dai wannan wakar ta Warr tayi matukar Jawo Cece Kuce.

Sai kuma a Kwanannan ado gwanja zai saki wata sabuwar wakar sa wato CHASS kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna Ganin cewa wannan wakar bata dace ba.

A yanzu haka an samu Wani lauya wanda yakai karar ado gwanja Akan wannan wakar dazai saki wato CHASS kamar yadda ya bayyana cewa zata bata tarbiyar yara.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji yadda wannan lauyan ya bayyana cewa indai ado gwanja bai fasa Sakin wannan wakar ba to za a dauki mataki Akan sa.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button