INNALILLAHI; Yanzu Yanzu Kama Safara’u Kwana Chasa’in Da 442 Wani Mutum Ya Fito Yace Wannan Bakin ciki Ne Kawai..

Babbar Magana Yanu yanzu batun kama Safara’u Kwana Chasa’in da 442 kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun fito Suna magana akai.
A yanzu haka Wani Matashi ya fito yayi Magana Akan cewa maganar kama Safara’u da za ayi wannan bakin ciki ake mata domin an’ganta ta Daukaka a duniya ne yasa za a kamata.
Kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka wannan Video ka kalla zakaga yadda wannan matashin ya Fito yake magana Akan cewa bai kamata a kama Safara’u ba a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan matashin ya Fito yayi magana Akan cewa bai kamata a kama Safara’u Kwana Chasa’in ba domin bakin ciki kawai ake mata.
Amma a yanzu haka mutane da yawa Suna goyan bayan cewa ya kamata a kama Safara’u da 442 domin abinda suke Aikatawa yayi yawa a yanzu haka kai me zaka iya cewa kaima kana goyan bayan a Kama Safara’u.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com