Kannywood

Ado Gwanja Ya Shiga Cikin Wani Hali Bayan Ance Kada Ya Saki Wakar “CHASS Inda A Yanzu Yace Dole Sai Ya Saki Wakar..

Ado Gwanja Yayi Magana bayan anki barinsa ya saki sabuwar wakar CHASS kamar yadda a yanzu haka yayi Zazzafan Martani Akai.

Kamar yadda ka sani dai ado gwanja yayi wata sabuwar wakar sa mai Suna Chass kamar yadda wannan wakar bai sake taba a a yanzu haka domin kawai ya tallata tane a duniya.

Sai kuma mutane da yawa a yanzu haka suka fito Suna magana Akan cewa wannan wakar da ado Gwanja zai saki wato CHASS zaka lalata tarbiyar yara domin ana kalaman iskanci acikin wakar.

A yanzu haka kuma ado gwanja ya fito yayi Magana yace babu wanda ya Isah ya hanashi Sakin waka domin a yanzu haka yayi magana akai kamar yadda mutane da yawa Suna goyan bayan ado gwanja Akan wannan wakar Suna cewa ya saki wakar sa a yanzu haka ga Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka wannan kai karar da akayi ado gwanja yace bazai fasa Sakin Wakar sa ba.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button