Kannywood

Yanzu Yanzu; Cikin Fushi Da Bacin Rai Datti Assalafy Yayi Zazzafan Bayani Akan Abinda 442 Yake Yiwa Safara’u…

Babbar Magana Yanzu Yanzu Datti Assalafy yayi magana Akan abinda Safara’u Kwana Chasa’in da 442 suke Aikatawa kamar yadda a yanzu haka zamu kawu muku rahotun.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u kwana chasain da 442 Suna Aikata abunda bai kamata kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna korafi Akan su.

Duk wanda yasan Safara’u yasan cewa Tsohuwar jaruma ce a masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka kuma tabar masana’antar kannywood ya kuma sana’ar wakar Inda kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna Ganin aibin wakar data koma.

A yanzu haka Datti Assalafy yayi magana Akan Safara’u Kwana Chasa’in da kuma 442 kamar yadda ya wallafa wasu Bayani Akan Safara’u Inda a yanzu haka da robuton ka Karanta zakaji abinda ya bayyana akan nasu.

Kamar yadda a yanzu haka ka karan ta wannan labarin nasan cewa kaji yadda Datti Assalafy ya bayyana abinda 442 yake yiwa Safara’u kwana chasain.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun sababbin labarai mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button