Tirkashi” Niger Zata Fara Siyarwa Da Nigeria Tacaccan Man Fetur Mutane Da Yawa Sun Fara Magana…

Babbar Magana Kasar Niger Zata Fara siyarwa da Nigeria Tacaccan am fetur kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Basuji dadin haka ba domin a yanzu haka mutane da yawa sun fito sun Fara korafi Akan wannan abun.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sun cewa gaskiya kasar nageria kullin Baya take kumawa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun Fara Magana Akan wannan labarin.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani Akan Wannan maganar da ake a yanzu na cewa Niger Zata Fara siyarwa da Nigeria Tacaccan man fetur ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance domin a yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin sai yayi mamaki matuka.
Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com