Kannywood
Tirkashi” Ado Gwanja Yayi Wakar Da Tafi Warr Wacce A Yanzu Haka Ana Ganin Zata Iskantar Da Mutane Chass..

Babbar Magana yanzu Yanzu ado gwanja yayi wakar da Tafi wakar Warr kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan wakar Tafi warr.
Mawaki ado gwanja a yanzu haka ya Jawo Cece Kuce a duniya kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun fito Suna korafi Akan wannan wakar da yayi Chass mutane da yawa a yanzu haka Suna Magana akai.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan wakar ta Chass ado gwanja bai saki Audio taba amma kuma wacce ya Wallafa a shafin sa na tiktok itace a yanzu mutane suke Hawa a yanzu haka ga Video ka kalla.
Mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com