Kannywood

Labarina Season 5 Episode 1

Babbar Magana Yanzu Yanzu Ranar Daza a dawo Shirin film din labarina kamar yadda a yanzu haka Aminu Saira ya bayyana Ranar kuma ya saki trailer.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana akan cewa ya kamata ace an dawo Shirin film din labarina domin an dade da tafiya huto kamar yadda a yanzu haka za aci gaba da haska Shirin film din.

A yanzu haka an saki trailer film din kamar yadda a yanzu haka indai ka kalla zakaji ranar daza a dawo da shirin da kuma a wacce tasha aci gaba da Haskawa.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji yadda wannan Shirin zai kasance kuma a yanzu mutane da yawa Suna farin ciki da dawowa da akayi wannan Shirin.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button