Kannywood

INNALILLAHI: Ana Neman Safara’u Da 442 Ruwa A Jallo Akan Abinda Suke Aikatawa Na Wakar Daba ta Kama taba..

Babbar Magana yanzu Yanzu ana neman Safara’u Kwana Chasa’in da 442 ruwa a jallo akan abinda Suke Aikatawa kamar yadda A yanzu haka mutane da yawa sunyi murna.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sun fito sun magana Akan cewa bai kamata abar Safara’u Kwana Chasa’in da 442 ba Suna Aikata irin wannan abun.

A yanzu haka kasan cewa wakokin Safara’u da 442 sunyi matukar daukaka a duniya domin a yanzu Duk Inda zaka zaga sai kaji ana sauraron wakokin su kuma Raya da manya.

Kuma a yanzu haka kasan cewa mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya kamata a dauki mataki Akan 442 domin yana lalatawa Safara’u Rayuwa domin a yanzu haka abinda Suke afili bai kamata ba ballan tana wanda suke a boye.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani Akan Wannan Abun yake faruwa kuma a yanzu haka kasan cewa wannan Video da za mu sama muku shine karin Bayani Akan Wannan Labarin.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana Akan wannan abun kuma a yanzu haka ana nan ana binciki Akan yadda za a ga Safara’u da 442.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button