Kannywood

INNALILLAHI: An Kai Karar Ado Gwanja Gaban Gwamnan Kano Akan Wakar “CHASS Wadda Zai Saki Kwanannan..

Innalillahi Yanzu Yanzu Wani lauya yakai karar ado gwanja Akan wannan wakar tasa wacce zai saki wato CHASS kamar yadda A yanzu zamu kawo muku Cikakken Bayani akai.

Kamar yadda ka sani dai a Kwanannan ado Gwanja Yayi wata sabuwar wakar mai Suna WARR Inda wannan wakar ta daukaka a duniya sai dai kuma mutane da yawa Suna magana AkaAkn cewa wakar iskanci ce.

Idan Baka manta ba Kasan cewa a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan wakar wacce ado gwanja zaiyi wato CHASS bai kamata ya sake taba domin zata lalatawa mutane tarbiya hakane yasa wannan lauyan yakai karar ado gwanja ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan lauyan yakai karar ado gwanja Akan wannan wakar da zai saki wato CHASS.

A yanzu haka kaima kana goyan bayan ado gwanja ya saki Wannan wakar koh kuma baka goyan Baya kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa suna goya Baya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button