Kannywood

Yanzu Yanzunan: Matar Ado Gwanja Maimuna Ta Tafka Abun Kunya Acikin Wannan Bidiyon…

Yanzu Yanzu Maimuna Ado Gwanja Ta Tafka Wani Abun Kunya Wanda Mutane da yawa sunyi mamakin ganin wannan Video da tayi.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ado gwanja basa tare da Mijin ta wato ado gwanja kamar yadda a yanzu haka Duk wanda Yake duniya babu wanda baiji wannan labarin na Rabuwar Aure.

Mutane da yawa sunyi mamakin Akan yadda ado gwanja ya rabu da Matar tasa kamar yadda a yanzu haka kuma mutane da yawa Suna cewa bai kamata ado gwanja ya rabu da Matar saba Maimuna Ado Gwanja.

A yanzu haka kuma Maimuna Ado Gwanja tayi Wani videon wanda ya girgiza mutane matuka kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga video da Maimuna Ado Gwanja tayi domin a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin ganin wanna video.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button