Kannywood

Mansurah Isah; Tayi Magana” Ina Son Komawa Gidan Sani Danja Amma Kuma Zamanmu Ya Haramta…

Yanzu Yanzunan Mansurah Isah Ta bayyana Cewa Babu Wanda ya kaini son na zauna da Miji na sani Danja kawai babu yacce na iyane kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu mutane da yawa Suna zagin Mansurah Isah Akan cewa ta kashe Auranta ta dawo masana’antar kannywood kuma hakan bai kamata ba.

A yanzu haka anyi Hira da Mansurah Isah ta bayyana cewa mutane da yawa Suna zagin ta Akan abunda Basu da masaniya akai domin ta bayyana Wani Siri wanda ya Kamata ka tsaya ka saurari wannan Video har karshe.

Kamar yadda A yanzu haka ka saurari wannan Video nasa cewa kaji yadda Mansurah Isah ta bayyana wasu abubuwa wadan da itama tasan cewa bai kamata tabar gidan mijinta ba sani Danja.

A yanzu haka kasan cewa a tsakanin sani Danja da Mansurah Isah babu wanda ya fito ya fadi Abinda ya Rabasu kuma a yanzu haka ana tinanin cewa akwai wata soyayya a tsakanin me karfi.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button