Labaran Duniya

Malam Ya Fusata; Ya Cira Tsoro Mungaji Da Wannan Rashin Adalcin Da Ake Mana Dole Sai Mun Fito Mun Fada Maka Gaskiya Sai Dai..

Yanzu Yanzu Ran Malam Ya Baci Bazamu Yarda Da Wannan Abun Ba Mun gaji da kashe mu da ake dole sai munyi magana akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane Suna cike Wani Hali a wannan kasar ta Nigeria domin a yanzu haka indai bazaka manta ana kashe mutane kuma babu Wani hukunci da ake dauka akai.

A yanzu Yanzu malam Ya Fusata Ya Cira Tsoro yayi magana Akan abinda yake faruwa a kasar Nigeria domin a yanzu haka ya fito ya Fadi gaskiya Akan abinda yake faruwa kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

A yanzu haka kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji abinda ya faru kuma a yanzu haka babu abinda zamuce saidai allah ya kawo mana Sauki acikin wannan lamarin na rashin Tsaro.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button