Labaran Duniya

Kwankwaso Bai Yi Min Adalci Ba; Cikin Fushi Da Bacin Rai Shekarau Yayi Zazzafan Martani Zuwaga Kwankwaso..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Shekarau ya bayyana cewa kwankwaso baiyi Masa adalci ba domin yayi Masa al’kawarin amma kuma a yanzu haka yaki cika Masa wanna al’kawarin.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa Shekarau bai kamata yabar jam’iyar NNPP ba domin sunyi al’kawarin da kwankwaso amma kuma a yanzu haka yana neman barin jam’iyar.

Shekarau ya bayyanawa mutane cewa kwankwaso bai cika Masa al’kawarin daya daukar Masa ba domin Sanadiyar wannan al’kawarin ne yasa Shekarau yabar jam’iyar APC Ya dawo NNPP.

Kamar yadda ka sani dai kwankwaso da Shekarau sunyi Wani al’kawarin a tsakanin su domin Kasance bayan kwankwaso ya bude wata sabuwar jam’iya wato NNPP.

Wannan jam’iyar ta NNPP Kasan cewa a yanzu haka kwankwaso shine jagora acikin wannan jam’iyar ta NNPP hakane yasa kwankwaso ya Gayyaci Shekarau Akan cewa ya Shigo wannan jam’iyar ta NNPP.

Kamar yadda a Lokacin mutane da yawa sunyi mamakin yadda Shekarau ya karbi wannan tayin da kwankwaso yayi Masa domin sunyi Wani al’kawarin a tsakanin su kuma kwankwaso ya dauki al’kawarin zai cika Masa al’kawarin a Lokacin.

Amma kuma a yanzu haka Shekarau ya bayyanawa mutane cewa kwankwaso bai yi Masa adalci ba domin a yanzu haka yaki cika Masa al’kawarin da ya dauka dan haka a yanzu haka yana Shirin fita daga cikin jam’iyar NNPP.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button