Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; An Kama Wani Mutum Zai Binne Mahaifiyar Sa Da Ranta Wannan Rashin Imani Yayi Yawa…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Ankama Wani Mutum Zai Binne Gawar Mahaifiyar Sa Acikin Rami Da Ranta Wannan Labarin sai ya Girgiza ka matuka.

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani Mutum Mara Imani Wanda Bashi da wata rana a Rayuwar kuma yayi asarar Rayuwar sa domin a yanzu haka wannan Rasuwar tasa bata da amfani matuka.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da wannan labarin kuma a yanzu haka Duk wanda yaci karo da labarin sai yayi allah wadai da wannan mutumin.

An kama wannan matashin yana kokari binne Mahaifiyar sa da ranta kamar yadda a yanzu haka yana da nasani kuma a yanzu haka ya Shiga Cikin dimuwa da nadama.

Mutane da yawa Suna magana Akan cewa wata kin wannan matar ba itace ta Haife shi ba domin babu yadda za’ayi mutum ya binne Mahaifiyar sa da ranta amma kuma maganar gaskiya wannan itace wacce ta Haife shi.

Kawai rashin imani ne da kuma Baya tausayi Mahaifiyar tasa domin Duk wanda Yake tausayin Mahaifiyar sa bai kamata ya ringa wannan abun ba kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun tsine Masa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button