Hausa Music

Ado Gwanja – Chass (Official Audio) 2022

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Chass kamar yadda a yanzu haka wannan wakar da yayi tayi matukar daukaka a duniya domin a yanzu itace take tranding.

Kamar yadda ka sani dai a Kwanannan ado gwanja ya saki wata sabuwar wakar sa mai Suna WARR kamar yadda ka sani dai wannan wakar ta daukaka a duniya domin har yanzu babu wata waka wacce tayi Dadi ta.

Haka zalika kasan cewa Duk wanda ya kasance yana bibiyar ado gwanja yasan cewa a Kwanannan zai saki wata sabuwar wakar sa mai Suna Chass kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna jiran ya saki Wannan wakar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button