Kannywood

Yanzu Yanzu; Umma Shehu Ta Tonawa Safara’u Kwana Chasa’in Asiri Bidiyon Tsiraicin Kine Ya Jawo Aka Koreki Daga Film..

Yanzu Yanzunan Umma Shehu ta Shiga Rigimar Da Babu Ruwanta Ta tonawa Safara’u Kwana Chasa’in Asiri kamar yadda ta Bayyana cewa video tsiraicin ne yasa tabar kannywood.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u kwana chasain tana cewa tabar sana’ar yan wahala domin a yanzu haka tana cewa ita Tafi karfi masana’antar kannywood.

A yanzu haka Safara’u ta kasance Shaharariyar mawakiya a duniya domin a yanzu haka ta Bayyana cewa baza ta taba dawowa masana’antar kannywood ba domin anyi mata korar kare.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa ya kamata Safara’u ta dawo masana’antar kannywood domin 442 zai lalata mata Rayuwa kamar yadda a yanzu haka kuma Umma Shehu tayi Tonan Asiri.

A yanzu haka ummi Shehu ta fito tayi Wani Zazzafan video Akan Safara’u Inda tace video tsiraicin tane yasa aka kure ta daga kannywood a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda umma Shehu ta fada domin gaskiya take fada acikin Duk abinda zata fada a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa gaskiya ta fada.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button