Yanzu Yanzu; Malam Yayi Kaca Kaca Da Shirin Izzar So Babu Wata Tarbiya Da Akeyi Sai Dai Lalata Tarbiya Babbar Magana..

Innalillahi Yanzu Yanzunan Wani Malami Yayai Kaca Kaca Da Shirin Izzar So Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunce wannan malamin bai Fadi gaskiya ba.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa Shirin film din IZZAR SO yana fadakar da mutane domin idan bazaka manta ance mutane da yawa sun musulnta Akan kalla Shirin.
Shi dai wannan malamin a yanzu haka ya fito yace wannan Shirin na izzar so baya bada tarbiya kuma akwai abubuwan da ake aciki wadan da Basu kamata ba a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan malamin ya Fadi wasu abubuwa kamar yadda a yanzu haka kuma wasu Suna cewa wannan maganar da wannan malamin ya fada ba dede bane wasu kuma Suna cewa gaskiya ya fada.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com