Labaran Duniya

Rikicin Niger Da Nageria Yau Fa Abun Yayi Muni Har Hukumomin Kasar Sun Shiga Cikin Wannan Rigimar..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Rikici Niger Da Nageria Abu Yana Neman Zama Babba Kamar yadda karamar rigima zata Zama Babba.

Kamar yadda ka sani dai wata yar Nageria Ta fito ta Zagi matan kasar Niger Inda tace musu Karuwai kamar yadda a yanzu haka kuma yan kasar Niger Sun fito sunce baza su Yar’da ba sai sun dauki mataki Akan ta.

A yanzu haka kuma mutane da yawa daga kasar Niger Sun Dauki Al’kawarin cewa sai an kai wannan matar Kotu domin abi musu hakkin su Akan wannan zagin da tayi musu a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji yadda wannan rigimar ta kasance a yanzu haka muna fatan allah ya kawo karshen wannan rigimar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button