Kannywood

Malam Ya Fusata, Yayi Kaca Kaca Da Safara’u” Kiji Tsoron Allah Kada ki Manta Zaki Mutu Ki Tarar Da Allah Ki Dena Wannan Abun..

Malam Ya Fusata Safara’u Kiji Tsoro Allah kada ki manta Zaki mutu yanzu Yanzu malam Ya Fusata yayi Zazzafan video Akan abinda Safara’u takeyi.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ya kamata ace Safara’u Kwana Chasa’in ta musulnta ta daina abinda take aikitawa domin a yanzu tana abinda bai kamata ba.

A yanzu haka kasan cewa Duk Wani mutum wanda yake bibiyar Safara’u Kwana Chasa’in yasan cewa a yanzu haka ta Zama Shaharariyar mawakiya ita da mai gida ta 442,

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka abinda Safara’u Kwana Chasa’in take aikitawa bai kamata domin a yanzu haka mutane da yawa sunfito sunyi mata magana Akan ta daina biyewa 442.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abinda aka gayawa Safara’u Kwana Chasa’in domin Anja hankali ta Akan wannan Rayuwar babu tabbasa.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji abinda wannan bawan allah ya fada kuma a yanzu haka Duk wanda Yake ganin cewa Safara’u ba daidai take aikitawa ba gaskiya bashi da imani.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe Mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button