Labaran Duniya

Malam Ya Fusata; Ya Cira Tsoro” Buhari Kaji Tsoron Allah Ka Sauke Nauyin DA Allah Ya Dora Maka Domin Kana Cutar Mutane..

Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari kaji tsoron Allah ka Sauke Nauyin DA Allah Ya Dora maka babbar magana yanzu Yanzu Zazzafan Martani.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa gaskiya shugaban kasa muhammadu Buhari Baya sauke nauyin da allah ya dora Masa kamar yadda a yanzu haka kasan cewa ba a Zaman lafiya a Nigeria.

Bayan haka kuma a yanzu haka kasan cewa Duk wanda Yake zaune a Nigeria yasan cewa a yanzu tsadar Rayuwar tayi yawa domin komai yayi tsada abinda yake naira 5 A Baya yanzu ya Zama 20.

Duk abinda ka sani dai a yanzu haka ya tashi domin babu abinda bai kara kudin ba hakane yasa a yanzu haka malam ya fito yayi Zazzafan Martani Akan wannan abinda yake faruwa a yanzu ga video ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji abinda wannan malamin ya fada kuma kasan cewa gaskiya ya fada domin Duk abinda yake faruwa a wannan kasar ya kamata komai yazo karshe.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button