Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un; Bidiyon Yadda Akayi Jana’izar Ma’auratan Da Aka Tsinci Gawarsu Acikin Gidansu Innalillahi..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzunan Anyi Jana’izar matan da Mijin da aka tsinci gawarsu acikin gida kamar yadda a yanzu haka wannan mutuwar ta Girgiza mutane.

Kamar yadda ka sani dai a jiya ne dai muka kawo muku labarin cewa allah ya yiwa matar da Mijin rasuwa Inda aka tsinci gawarsu acikin gidansu kamar yadda a yanzu haka kuma anyi jana’izar su.

A yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin sai ya girgiza kamar yadda mutane da yawa sunyi Kuka da wannan labarin na mutuwar mata d Mijin a yanzu haka mutane Suna fatan al’kairi na cewa allah ya jikansu da Rahama.

Kamar yadda ka sani dai wadan nan mata da Mijin su rasu acikin gidansu kamar yadda a unguwar babu wanda yasan allah yayi Musu rasuwa.

Dalilin Dayasa aka san cewa allah ya yiwa musu rasuwa shine kaninsa ne ya Kirashi a waya sai Kuka yaji ba a daga ba hakane yasa yaga cewa Anya kuwa lafiya sai kuma ya fadawa Mahaifiyar su.

A Lokacin Mahaifiyar su tace yaje gidan yaga lafiya sai kuma ya Tafi yana zuwa sai ya buga kofar gidan sai kuma yajin kamar cewa babu kowa acikin gidan kawai sai ya haura sai yaga cewa allah yayi Musu rasuwa shida matar tasa.

Mina fatan allah ya jikanshi da yawa Ameen summa ameen Kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button