Labaran Duniya

Duniya Tazo Karshe; An Kama Wani Magidanci Yana Kwanciya Da ‘Yar Cikinsa Sabo Da Kyawun Da Allah Yayi Mata..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un DUNIYA tazo karshe an Kama Wani magidanci yana Kwanciya da yar Cikin sa Sabo da kyawun ta.

Babbar Magana yanzu haka an Kama Wani Mutum mara imani wanda ya kamata a dauki mataki Akan sa domin wannan abinda ya aikata bai kamata kuma koh kunya Bayaji.

Yanzu Yanzunan An Kama Wani magidanci yana Kwanciya Da Yar’sa ta cikin sa badan koh mai ba Saida kyawun da allah yayi mata kuma a yanzu haka za mutane da yawa Suna Allab wadai da wannan mutumin.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka babu abinda baza ka Gani ba domin a yanzu haka mutane Basu da Tsoro Allah domin indai kana wannan duniyar babu abinda baza ka Gani ba mai kyau da mara kyau.

Muna fatan allah yasa mufi karfin zuciya amin summa domin a yanzu haka indai bakafi karfin zuciya kaba to gaskiya kana bukatar addu’a domin zuciya babu abinda bata sakawa mutum yayi.

A wani labarin kuma Yanzu Yanzu Ankama Wani tsoro yana lalata da yara kanana yana Basu 150 kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button