Labaran Duniya

Subahanallahi; Kawatace Ta Kaini Wajan Boka Yake Zinah Dani Na Tsahon Kwana 3 Uku Domin Ta Hakane Zanyi Kudi

Innalillahi WA’INNA Ilaihi Raji’un Yadda wata mata ta Bayyana yadda wani Boka Yake Zinah Da ita kamar yadda yayi mata al’kawarin zatayi kudi.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mafi akasarin matan Hausa a yanzu haka Suna bibiyar Boka Akan Wani Abun kamar yadda a yanzu haka indai ka Kalli wannan Video sai kayi mamaki.

A yanzu haka wata Baiwar Allah ta bayyana Wani Abun wanda ya Kamata ka tsaya ka kalli wannan Video domin zai maka amfani matuka kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan nasan cewa kaji abinda ya kasance Kuma a yanzu haka muna fatan allah yasa mata su Gane cewa wannan ba hanyar arziki bace.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button