Kannywood

Mawaki Aliyu Nata; Mai Wakar Aure Martaba’ Ya Ankwance Bidiyon Shagalin Bikin..

Shagalin Bikin Aure Mawaki Aliyu Nata ya girgiza duniya kamar yadda a yanzu haka anyi Bikin daba a taba irinsa ba a Masana’antar Kannywood.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Aliyu Nata ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood domin a yanzu Duk wanda yake zuwa gidan biki toh tabbas yasan wakar sa.

Domin a yanzu haka Duk Bikin da kaje sai kaji ana sauraron wakokin sa musamman wakar aure martaba a yanzu haka ga Video shagalin Bikin domin kaga yadda ya kasance.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button