Labaran Duniya

Malam Ya Fusata Ya Cira Tsoro; Pantami Kaji Tsoron Allah Ka Sauki Nauyin Da Allah Ya Dora Maka Domin Zaka Mutu..

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani malam Ya Fusata Akan sheikh Isah ali Pantami kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wannan maganar.

Yanzu Yanzunan Ran Wani Malami ya Baci Akan sheikh Isah ali Pantami kamar yadda a yanzu haka yayi Zazzafan video Akan sa yana cewa ya sauke nauyin da allah ya dora Masa kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa Sheikh Isah Ali Pantami ya kasance Baya fadar gaskiya Akan Duk abinda zaiyi kamar yadda a yanzu haka wannan malamin ya Fusata yayi Zazzafan video Akan sa ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video kaji yadda wa wannan malamin yayi magana Akan sheikh Isah ali kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan maganar gaskiya ce domin ya kamata ya sauke nauyin da allah ya dora Masa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button