Labaran Duniya

Malam Ya Fusata; Gaskiya Bazamu Yarda Da Wannan Iskanci Ba Malam Yayi Kaca Kaca Da Kannywood..

Gaskiya Bazamu Yarda Da Wannan Abun Ba babbar magan yanzu Yanzu malam Ya Fusata Akan abinda ya Gani da idon sa kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da Wani Sabon film da ake dauka Inda a yanzu haka Duk wanda yaga yadda ake daukar film din sai yayi magana.

Mutane da yawa sunyi korafi Akan cewa ya kamata ace a dakatar da wannan film din domin bai kamata ace ana taba mace ba acikin film Inda a yanzu haka ga Video yadda malam Ya Fusata ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda malam yayi magana Akan abinda ya Gani da idonsa domin a yanzu haka ya kamata a dakatar da wannan film din.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button