Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un; Wannan Rashin Imani Yayi Yawa Wani Saurayi Yayi Sanadiyar Yankewa Wata Budurwa kafa..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi RAJI’UN yadda Wani Matashi yayi Sanadiyar Yankewa Wata kyakkyawar Budurwar Kafa kamar yadda a yanzu haka za a dauki mataki.

Yanzu Yanzunan Wani Matashi Yayi Sanadiyar Da tasa aka yankewa Wata Budurwa Kafa kamar yadda kuma a yanzu haka iyayen yarinyar sunce bazasu yarda ba sai an dauki mataki Akai.

Wannan Abun ya faru ne a Lokacin da suke murnar sun gama makaranta kamar yadda Duk Wani daliba yana Aikata irin wannan abun toh a wajan ne dai wannan matashin ya tawo da mota ya taka maya kafa a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance domin a yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin Saiya tausayawa wannan kyakkyawar Budurwar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button