Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Kwana Uku Da Aure Allah Yayi Mata Rasuwa Wannan Labarin sai ya Girgiza ka matuka.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi RAJI’UN Kai Jama’a Duk Ranar da lokaci ka yayi babu wanda zai dakar ta kai dole sai mutu Kwana uku da daurin auren allah yayi mata rasuwa.

Wannan Labarin a yanzu haka ya girgiza mutane domin indai ka tsaya ka karan ta wannan labarin dole sai kayi kuka da idon ka domin wannan abun tausayin da yawa yake.

Innalillahi wata Amarya ta rasu kwana uku da daurin auren kamar yadda a yanzu haka Duk wanda yaji Wannan Labarin dole sai ya girgiza kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda abun ya kasance.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa sunji babu Dadi da wannan Rasuwar kuma mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanta da Rahama.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button