Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Duniya Ba Gidan Zamaba Yanzu Yanzunan Anyi Babban Rashi Allah Ya Yiwa Kakan Haleema atete rasuwa..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzunan Muke Samun Wani Labari Akan Cewa anyi babban rashi acikin masana’antar kannywood.

A yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi a masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka ya kamata ka tsaya ka karan ta wannan labarin domin zakaji yadda wannan mutuwar ta kasance.

Innalillahi a yanzu Yanzu muka leka shafin instagram din jaruma halima atete sai kuma muka ci karu da Wani mummunan labari Inda ta Bayyana cewa anyi babban rashi a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani.

A yanzu haka dai kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji yadda wannan mutuwar ta kasance domin a yanzu haka allah ya yiwa kakan Haleema atete rasuwa muna fatan allah ya jikanshi da Rahama Ameen.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button