Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Bello Turji Shugaban Yan’ Ta’adda Sun Aje Makamai Domin Kashe Mutune..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un shahararan dan binga bello turji sun ajiyi makamai domin kasashe mutane kamar yadda a yanzu haka ya kamata a dauki mataki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka yan bindiga sun takurawa mutane da yawa domin a yanzu haka mutane da yawa Suna ciki Wani mawuyacin Hali Akan yan binga domin sun takurawa mutane.

A yanzu haka kasan cewa babu Wani dan Ta’addan da yakai ballo turji domin a yanzu haka ya kasance mutane da yawa domin a yanzu haka babu Wani dan Ta’addan sama dashi.

Kamar yadda ka sani dai a Kwanannan wasu yan bindiga sun kama wasu mutane a Abuja wato fasinjojin jirgi kamar yadda sukai masu azaba domin a yanzu haka wasu sun kubuta daga hannun su.

Muna fatan allah ya kawo mana Sauki kamar yadda a yanzu haka abubuwa Suna faru a Nigeria domin rashin Tsaro yayi yawa a wannan Kasar tamu ta Nageria.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button