Kannywood

Yanzu Yanzu; Asiri Yatonu Ashe Wannan Shene Dalilin Mutuwar Auren Mansurah Isah Da Sani Danja Mutane Sunyi mamaki..

Babbar Magana Wannan shine Dalilin Mutuwar Auren Mansurah Isah da sani Danja kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Basu san Dalilin Mutuwar Auren sani Danja ba da Matar sa Mansurah Isah a yanzu haka kuma Asiri Yatonu Akan Mutuwar aure.

Mutane da yawa sunci karo da labarin mutuwar auren sani Danja da Matarsa Mansurah Isah kamar yadda Duk wanda yaji labarin cewa auren su ya mutu sai sunyi mamakin a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji abinda ya Rabasu.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda ya raba Mansurah Isah da kuma Mijin ta sani Danja Inda a yanzu haka mutane da yawa sun ganin laifin Mansurah Isah wasu kuma Suna Ganin cewa sani Danja ne mai laifi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button