Uncategorized

Tirkashi” Fitowar Raham Sadau Acikin Film Din India Ya Jawo Cece Kuce A Masana’antar Kannywood…

Babbar Magana fitowar Raham Sadau Acikin film din India ya Jawo Cece Kuce a duniya kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa bai kamata ta Fara fitowa ba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin yadda Rahama Sadau ta Fara fitowa acikin film din domin Duk Cikin matan kannywood babu wacce tayi wannan abun.

Duk Cikin masana’antar kannywood babu wanda ya taba fitowa acikin film din india daga maza har mata kamar yadda a yanzu haka ita kuma rahama sadau ta kafa babban tarishi a masana’antar kannywood.

Domin a yanzu haka jarumar ta fito acikin Wani Sabon film Inda a yanzu haka ga Video ka Kalla zakaga yadda Rahama Sadau ta hadu da Wani shahararan jarumin india ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda Rahama Sadau taje kasar india kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan a yanzu haka ta kafa babban tarishi a masana’antar kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button