Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzunan Muke Samun Labarin Mutuwar Hadiza gabon Gaskiya Akai..

Innalillahi Yanzu Yanzunan muke Samun Wani labari Akan cewa Hadiza gabon ta rasu kamar yadda a wallafa a shafin ta na instagram mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai Hadiza gabon ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka tana daya daga cikin Manyan matan kannywood domin ta kasance a yanzu haka tauraruwar ta tana Haskawa.

Mutane da yawa sunyi mamakin wannan labarin domin a yanzu haka wannan labarin ya karade social media domin a yanzu haka mutane da yawa suna bukatar suji Gaskiyar magana akai.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akan wannan mutuwar ta Hadiza gabon da kuma Inda labarin ya Samu asali domin kawai mutane sunji labarin ne a dunyina.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana Akan wannan labarin domin a yanzu haka Hadiza gabon bata rasu ba Amma kuma itace ta Jawo wannan maganar.

Domin itace ta Fara wallafa cewa ta rasu muna fatan allah yayi Mana karshe mai kyau sannan kuma muna fatan allah yasa mucika da kyau da imani amin.

Mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin domin Samu labarin masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button