Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Wani Matashi Dan Shekara 27 Zai Kai Iyayen sa Kotu Dan Sun Haife shi Babu Izinin sa..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un gaskiya wannan matashin ya kamata ace anje asibiti an binciki kwakwalwar sa domin daga jij wannan maganar bashi da hankali.

Yanzu Yanzunan Wani Matashi zai kashe iyayen sa badan komai ba sai dan Wai meyasa suka Haife shi kamar yadda ya bayyana wasu abubuwa wanda kaima idan kaji sai kayi mamaki sosai.

Wannan Matashin ya bayyana cewa tinda bashi yace iyayen sa su Haife shiba toh ya Zama dole su ringa daukar nauyin sa domin bace a Haife shiba mutane da yawa a yanzu haka Suna allah wadai da wannan mutumin.

A yanzu haka Duk wanda yaci karo da wannan labarin ya Zama dole yayi mamaki kamar yadda a yanzu haka babu abinda zamuci Saida muce allah ya shirye shi domin yana bukatar addu’a.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button