Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Ashe Wannan Shene Dalilin Fitar Nafisat Abdullahi Daga LABARINA Kalli kaga.

Innalillahi Ashe Wannan Shene Dalilin Fitar Nafisat Abdullahi daga cikin Shirin film din labarina kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Basu san Dalilin ba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunji labarin cewa nafisat abdullahi ta fita daga cikin Shirin film din labarina kamar yadda mutane da yawa Basu san Dalilin Fitar ta ba.

Sai kuma a yanzu haka Asiri ya tono akai domin a yanzu haka ga gaskiyar magana akai domin ana ta Watsa labarin karya Akan Fitar ta daga cikin Shirin film din na labarina na.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana akai domin zakaji Dalilin fitarta daga cikin Shirin film din na labarina a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji Dalilin da yasa nafisat abdullahi ta fita daga cikin Shirin film din na labarina kamar yadda a yanzu haka fati washa itace ya Maye gurbun ta.

A yanzu haka mutane Suna cewa fati washa baza ta iya abinda nafisat abdullahi take ba acikin film din labarina domin Kasan cewa nafisat abdullahi ta iya aiki me kyau acikin film.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button